Labaran Talabijin na 29/03/16
An kawo karshen fashin wani jirgin saman Masar cikin ruwan sanyi, amma ana nuna damuwa game da ingancin matakan tsaro a filayen jirgin saman kasar. Wata kotun daukaka kara a Nijar ta bada belin madugun 'yan adawa, kuma dan takarar shugaban kasa a zab......
Labaran Talabijin na 16/03/16
Mutane akalla 22 sun hallaka, a wasu hare-haren kunar bakin wake 2 da aka kai a Maiduguri na jihar Bornon Najeriya. An tafi da madugun 'yan adawan Nijar, Hama Amadou zuwa Faransa domin jinya. Akwai kuma rahoto a kan kokarin kare giwaye daga barazanar......
Labaran Talabijin na 29/03/18
Kenya ta sake korar dan gwagwarmayar nan, Miguna Miguna, daga kasar, duk da hukuncin da kotu ta yanke.Malala Yousafzai ta koma kasarta Pakistan a wani yanayi mai sosa rai, shekaru shidda bayan 'yan Taliban sun harbe ta.A Ghana har yanzu ana korar mut......
Labaran talabijin na 03/03/16
Majalisar Dinkin Duniya ta ce yakin basasar Sudan ta Kudu, ya hallaka mutane dubu 50. Shugaban majalisar Turai, Donald Tusk, ya gargadi bakin haure da kada su zo Turai domin neman inganta rayuwarsu. Matukan jiragen saman fasinja a nan Burtaniya kuma......
Labaran Talabijin na 07/03/16
A cikin shirin akwai rahoto kan taron da shugabannin Tarayyar Turai suka yi a kan matsalar 'yan gudun hijira da 'yan cirani. Archbishop na Canterbury ya jagoranci wani taron addu'o'in wanzar da zaman lafiya a Burundi, tare da yin kira ga al'ummar kas......
Labaran Talabijin na 14/03/16
Gwamnatin Ivory Coast ta bayyana zaman makoki na kwanaki uku, sakamakon harin da aka kai a wani wurin shakatawa a Kudancin kasar, wanda ya hallaka mutane 18.Sadik Sani Sadik da Nafisa Abdullahi sun zama gwarzayen Kannywood. Saudiyya kuma na atisayen......
Labaran Talabijin na 29/08/16
Dan takarar adawa a Gabon, Jean Ping, yayi ikirarin samun galaba a kan shugaba Ali Bongo.Hamshakin attajirin Najeriya, Aliko Dangote, da fitaccen mawaki Bono, sun ja hankalin kasashe kan mummunan halin da 'yan gudun hijira ke ciki a arewa maso gabash......
Labaran Talabijin na 18/03/16
Shugabannin Tarayyar Turai sun cimma 'yarjejeniya da Turkiyya kan matsalar 'yan cirani. 'Yan sanda a Brazil sun harba hayaki mai sa kwalla domin tarwatsa masu zanga-zanga. Akwai kuma hira da wani matashi mawaki dan gudun hijira daga Syria....
Labaran Talabijin na 30/03/16
A cikin shirin akwai rohoto na musamman a kan masu sana'ar tsallakawa da 'yan cirani cikin Libya daga garin Agadez na Arewacin Nijar. A Najeriya, yanzu haka dakarun rundunar sojin kasar suna gudanar da wani samame a dajin Falgore da ke jihar Kano dom......
Labaran Talabijin na 25/03/16
A cikin shirin akwai rahoto a kan yaki da Boko Haram a Chadi. Gwamnatin India na amfani da fasahar zamani wajen kama jami'anta masu karbar cin hanci da rashawa. Akwai kuma rahoto a kan wasu mawaka 'yan Ivory Coast wadanda suka kalubalanci 'yan ta'add......
Labaran Talabijin na 29/11/16
Mutane 75 sun rasa rayikansu, bayan wani jirgin sama dauke da wata tawagar 'yan wasan kwallon kafar Brazil, ya fadi a Colombia.A jibi ne 'yan Gambia za su kada kuria domin zabar shugaban kasa. Za mu ji ta bakin shugaba mai ci, Yaya Jammeh da kuma jag......
Labaran Talabijin na 29/06/16
A Turkiyya ana cigaba da gudanar da bincike a kan harin da aka kai jiya a filin jirgin saman Santambul, inda mutane fiye da 40 suka hallaka.Me ya sa wasu al'ummomi a yankin Niger Delta na Najeriya ,ba su son kamfanin mai na Shell ya kwashe man da ya......
Labaran Talabijin na 03/11/16
Yayinda ya rage kwanaki biyar da zaben Shugaban kasa a Amurka, 'yan takarar shugabancin kasar na neman kuri'un bakaken fata a jihar Florida.A Ghana kuma, ko wane shiri Hukumar zaben kasar ta yi, domin zaben shugaban kasar na watan gobe? Zaku ji ta ba......
Labaran Talabijin na 21/03/16
Ana cigaba da jiran sakamakon zaben shugaban Nijar, zagaye na biyu, kuma da alama jama'a da yawa sun amsa kiran 'yan adawa, na a kaurace wa zaben. Pirayim ministan Benin, Lionel Zinsou, ya amince ya sha kaye a hannun dan takarar adawa, a zagaye na bi......
Labaran Talabijin na 24/03/16
A karon farko a cikin fiye da shekara guda an ji duriyar shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau. Akwai kuma rahoto na musamma a wata mata da ta tsere daga hannun Boko Haram din, bayan sun nemi ta kai harin kunar bakin wake. An yanke wa tsohon jagoran S......
Labaran Talabijin na 16/03/17
An zabi Ahmad dan Madagascar a matsayin sabon shugaban Hukumar kwallon kafar Afrika ta CAF. Ya kada Issa Hayatou wanda ya shafe shekaru 29 a kan mukamin. Wani bincike ya yi hasashen cewa addinin Islama zai kasance mai mafi yawan mabiya a duniya nan......
Labaran Talabijin na 03/10/16
An bayyana zaman makoki na kwanaki 3 a Ethiopia, bayan mutane da dama sun hallaka a yankin Oromia. An kuma yi zanga-zangar nuna adawa da gwamnati.Gwamnatin Colombia da 'yan tawayen FARC suna yunkurin lalulo hanyoyin ceto 'yarjejeniyar sulhun da suka......
Labaran Talabijin na 15/03/16
Mayakan saman Rasha sun samu kyakyawan tarbe a gida yayinda suka fara janyewa daga Syria. 'Yan Malawi na da kyakyawan fata game da wani shiri na amfani da jiragen nan marasa matuki ko Drones domin gaggauta samun sakamakon gwajin kwayar cutar HIV. Gwa......
Labaran Talabijin na 23/03/16
Hukumomin Belgium na ta farautar mutumen da ake zargi da hannu a hare-haren da aka kai a birnin Brussels, inda mutane fiye da talatin suka hallaka. A jamhuriyar Nijar masu sharhi sun soma tsokaci a kan irin abinda ka iya biyo bayan zaben shugaban kas......
Labaran Talabijin na 17/03/16
Kamaru ta yanke hukuncin kisa a kan wasu mutane 89 bisa rawar da suka taka a hare-haren da kungiyar Boko Haram ta kai a Arewacin kasar. Shugaban Afrika ta Kudu Jacob Zuma, ya fuskanci tambayoyi a majalisar dokokin kasar bisa alakarsa da iyalan Gupta......